A takaice:
• SUNA: Central bank of Nigeria (CBN)
• NAU‘I: Undergraduate — Graduate Loan
• KASA: Nigerians
• ADADIN KUDIN: Miliyan dari biyar (500 million Naira)
• LOKACIN RUFEWA: Ba‘a kayyade ba (Not Specified)
Wannan tsari na Tertiary Institutions Entrepreneurship Scheme (TIES) wadda babban bankin Najeriya ya fitar na shekarar dubu biyu da ashirin da daya 2021,an tsara shine kadai domin matasa wadanda suke karatun digiri dama wadanda suka kammala karatun domin samar da aikin yi da bunkasa harkar tattalin arzikin kasar.Wannan tsarin burinsa shine kawo kirkirarrun ayyuka wadanda babu su a kasar ta Najeriya dan cigaban matasa dama kasar baki daya.
Ga kadan daga ayyukan da za‘a inganta:
• Ayyukan sun hadar da inganta kasuwanci,wadda aka dade anayinsa da kuma wadda ba‘ama fara shiba ga daliban da suke/ suka kammala karatun polytechnics ko universities a wadannan fagagen: Agribusiness-production,processing,storage and logistics
• Bangaren daya shafi kimiyya da fasahar zamani ta sadarwa (Information technology) - application/ software development,business process outsourcing,robotics,data management;
• Akwai ayyukan samar da masana‘antu - bangaren nishadi (entertainment),aikin zane (artwork),yada bayanai(publishing),culinary/event
• Bangaren kimiyya da fasaha kuma sun kunshi;( science and technology)- medical innovation,robotic,ticketing system,traffic system,renewable energy,waste management da sauransu.
Abubuwan da ake bukata:
Duk dalibin daya ke da sha‘awar cika wannan bashin,to dole ne ya zama ya kammala karatu a polytechnics ko jami‘a tareda;
• Satifiket(certificate) na digirinsa (BSc/HND) ko wani abu me kama da haka;
• Takardar shedar kammala bautar kasa (NYSC exemption certificate)
• Kuma kada dalibi ya wuce shekara bakwai da bautar kasarsa.
Duk me son cikawa ya zama:
1. Ya nema a shafin da aka yarda da shi na yanar gizo,kuma ya tabbatar ya bada duk wasu takardu da aka nema domin taimakawa wajen gudanar da tsarin.
2. Ya gabatar da kwafi na gaskiya (original copies) lokacin verification(tantancewa) da kuma documentation.
3. Ya tura takardar proposal na irin kasuwancin daya ke son farawa.
4. Ya yarda da duk dokokin da aka zayyana masa domin kaucewa matsala.
5. Yayi amfani da bashin daya samu ta hanyar daya dace.
6. Gabatar da wurin kasuwanci,da kuma yadda tsarin gudanarwa da kula da kasuwancin yake.
Reward:
Manyan jami‘o‘i biyar da polytechnics wadda suke bada kyakykyawan horo na koyan sana‘o‘i,zasu samu wadannan adadi na bashin gwargwadon iyawarsu;
• First place - N150.0 million
• Second place - N120.0 million
• Third place - N100.0 million
• Fourth place - N80.0 million
• Fifth place - N50.0 million
Sannan bada bashin zai zama a wadannan fagagen ne:
• Agribusiness
• Information technology
• Creative industry,da kuma
• Science and technology
Yadda za‘a cika wannan bashin:
Ga duk daliban da suke da sha‘awar cika wannan bashin to suyi amfani da wannan link din: